AL-IRSHAD FOUNDATION. TAMBAYOYI NA GWAJI A KAN KARATUN AKIDA DA SANIN HUKUNCE-HUKUNCE
TAMBAYOYI
NA GWAJI A KAN KARATUN AKIDA DA SANIN HUKUNCE-HUKUNCE WANDA AKA FARA YADAWA
RANAR 1262020 ZUWA 2132021.
ME YASA WADAN SU
MUTANE SUKE CEWA “SUN YI IMANI DA ALLAH” AMMA BA SU DA DABI’U MASU KYAU?
A – SABODA IMANIN NASU BANA GASKIYA BA NE
B – SABODA BA SA KARATUN ADDINI
SABODA BASU DA KOKARIN KARATU
A – SABODA IMANIN NASU BANA GASKIYA BA NE
B – SABODA BA SA KARATUN ADDINI
SABODA BASU DA KOKARIN KARATU
HANYOYIN SANIN ALLAH
GUDA NAWA NE
A - GUDA HUDU NE
A - GUDA BIYAR NE
C - GUDA BIYU NE
A - GUDA HUDU NE
A - GUDA BIYAR NE
C - GUDA BIYU NE
IDAN MUTUM YA SHIGA
CIKIN TSANANI, YA RASA MAFITA TA KO INA, A CIKIN ZUCIYARSA ZAI RIKA JIN LALLAI
A KWAI WANDA ZAI IYA TSERATAR DA SHI DAGA HALIN DA YAKE CIKI; WANNAN KUWA SHI
NE ALLAH. IRIN WANNAN HANYAR YAYA SUNANTA YAKE?
A – HANYAR SANIN ALLAH TA DOGON KARATU
B – HANYAR SANIN ALLAH TA CIKIN JIKIN MUTUM
C – HANYAR SANIN ALLAH TA KALLO ZUWA GA HALITTUNSA
A – HANYAR SANIN ALLAH TA DOGON KARATU
B – HANYAR SANIN ALLAH TA CIKIN JIKIN MUTUM
C – HANYAR SANIN ALLAH TA KALLO ZUWA GA HALITTUNSA
ME YASA WADANSU DAGA
CIKIN JAHILAN MUTANE SUKA KASANCE SUNA BAUTAWA GUMAKA A ZAMANIN DA YA GABATA?
A – SUN KASANCE SUNA NEMAN WANDA YA KAMATA A BAUTAWA NE
B – SABODA SUNA DA GIRMAN JIKI
C – SABODA SUNA DA WAYEWA SOSAI
A – SUN KASANCE SUNA NEMAN WANDA YA KAMATA A BAUTAWA NE
B – SABODA SUNA DA GIRMAN JIKI
C – SABODA SUNA DA WAYEWA SOSAI
5 – ME YASA AKE CEWA
ALLAH MADAUKAKIN SARKI BA SHI DA GABOBI?
A – IDAN AKA CE ALLAH YANA DA GABOBI TO ZAI KASANCE BA MAI IKO BA NE
B - IDAN AKA CE ALLAH YANA DA GABOBI TO ZAI KASANCE MABUKACI
C - IDAN AKA CE ALLAH YANA DA GABOBI TO ZAI KASANCE BA MAHALICCI BA
A – IDAN AKA CE ALLAH YANA DA GABOBI TO ZAI KASANCE BA MAI IKO BA NE
B - IDAN AKA CE ALLAH YANA DA GABOBI TO ZAI KASANCE MABUKACI
C - IDAN AKA CE ALLAH YANA DA GABOBI TO ZAI KASANCE BA MAHALICCI BA
ME YASA AKE CEWA
ALLAH MADAUKAKIN SARKI BA YA BUKATAR WAJEN ZAMA?
A – DOMIN SHI ALLAH BA JIKI BA NE; DUK WANDA YAKE BUKATAR WAJEN ZAMA DOLE YA KASANCE JIKI
B - DOMIN SHI ALLAH JIKI NE; DUK WANDA YAKE BUKATAR WAJEN ZAMA DOLE YA KASANCE JIKI
C - DOMIN SHI ALLAH MABUKACI NE; DUK WANDA YAKE BUKATAR WAJEN ZAMA DOLE YA KASANCE MABUKACI

ME YASA AKA FI
MUHIMMANTAR DA SIFFAR ALLAH DA TAKE CEWA SHI ALLAH ADILI NE FIYE DA SAURAN
SIFFOFINSA?
A – DOMIN ITA SIFFAR ALLAH TA CEWA SHI ADILI NE TANA DA MA’ANA MAI ZURFI
B - DOMIN ITA SIFFAR ALLAH TA CEWA SHI ADILI NE TANA DA DADIN FADA
C - DOMIN ITA SIFFAR ALLAH TA CEWA SHI ADILI NE TANA DA MUHIMMANCI A CIKIN MUSULUNCI, TANA DA ALAKA DA RANAR LAHIRA KUMA AL’UMMAR MUSULMI SUN SAMI SABANI A KANTA

SU WAYE DAGA CIKIN
AL’UMMAR MUSULMI SUKA TAFI AKAN CEWA LALLE ALLAH MAI ADALCI NE A DUKKAN
AYYUKANSA?
A – ‘YAN IZALA (WAHHABIYYA)
B – ‘YAN SHI’A DA MU’UTAZILAWA
C – ASH’ARIYYAWA DA MU’UTAZILAWA
A – ‘YAN IZALA (WAHHABIYYA)
B – ‘YAN SHI’A DA MU’UTAZILAWA
C – ASH’ARIYYAWA DA MU’UTAZILAWA
9 – SUWA
AKE CE WA MASU AKIDAR JABRU?
A – SU NE MASU CEWA ALLAH YANA YI WA DAN’ADAM TILAS A KAN AYYUKANNSA
B – SU NE MASU CEWA ALLAH BA YA YI WA DAN’ADAM TILAS AKAN AYYUKANSA
C – SU NE MASU CEWA ALLAH YA BA DAN’ADAM ZABI, IDAN YA SO YA YI, IN YA SO YA BARI
10 –
KOYARWAR AHLUL-BAITI A KAN AYYUKAN DAN’ADAM SHI NE: …
A – ALLAH YA BA DAN ADAN WUKA DA NAMA (BA RUWAN ALLAH DA AIKIN DAN ADAM)
B – DAN ADAM BAYA DA WANI IKO AKAN AYYUKANSA
C – ALLAH YA BA DAN’ADAM ZABI, IDAN YA SO YA YI IN YA SO YA BARI AMMA KUMA DAN ADAM DIN YANA KARKASHIN IKON ALLAH NE
11 –
SHARUDDAN TAKLIFI SUNE:
A – MUTUM YA ZAMA YA BALAGA, YANA DA HANKALI KO DA BA ZAI IYA YIN AIKIN DA AKA DORA MASA BA
B – MUTUM YA ZAMA YA KUSA BALAGA, YANA DA HANKALI KUMA ZAI IYA YIN AIKIN DA AKA DORA MASA
C - MUTUM YA ZAMA YA BALAGA, YANA DA HANKALI KUMA ZAI IYA YIN AIKIN DA AKA DORA MASA
12 – DAGA CIKIN SHARUDDAN
WANDA ZA A YI TAKALIDI DA SHI: …
A – YA ZAMA MAI FADA-AJI, MASANIN TARIHI MAI HAKURI
B – YA ZAMA NAMIJI, ADILI MARAS KWADAYIN TARA DUNIYA
C – YA ZAMA BALARABE, MAI ILIMIN TAURARI, MAI KWAKWALWA
A – YA ZAMA MAI FADA-AJI, MASANIN TARIHI MAI HAKURI
B – YA ZAMA NAMIJI, ADILI MARAS KWADAYIN TARA DUNIYA
C – YA ZAMA BALARABE, MAI ILIMIN TAURARI, MAI KWAKWALWA
13 – ABUBUWAN
DA SUKE TSARKAKE NAJASA: …
A – GUDA GOMA SHA BIYU NE
B – GUDA GOMA SHA DAYA NE
C – GUDA GOMA NE
14 – DAGA CIKIN HUKUNCE-HUKUNCEN
RUWA MUDHAFI (RUWAN DA YA HADU DA WANI ABU)
A – IDAN NAJASA TA TABA SHI YA NAJASTU
B – ANA IYA YIN ALWALA DA SHI
C – ANA IYA TSARKAKE NAJASA DA SHI
A – IDAN NAJASA TA TABA SHI YA NAJASTU
B – ANA IYA YIN ALWALA DA SHI
C – ANA IYA TSARKAKE NAJASA DA SHI
15 – IDAN INADA RUWA
MAI KWAU (MUDLAKY) SAI INA KOKONTON CEWA: WANI ABU YA BATA SHI KO YANA NAN
YANDA NA SANSHI; YA HUKUNCIN AMFANI DA SHI ZAI KASANCE?
A – BA ZA KA YI ALWALA KO TSARKI DA SHI BA
B – ZA KA IYA YIN TSARKI KO ALWALA DA SHI
C – ZA KA IYA YIN TSARKI DA SHI AMMA BANDA ALWALA
A – BA ZA KA YI ALWALA KO TSARKI DA SHI BA
B – ZA KA IYA YIN TSARKI KO ALWALA DA SHI
C – ZA KA IYA YIN TSARKI DA SHI AMMA BANDA ALWALA
16 – DAGA CIKIN ABUBUWAN
DA RANA TAKE TSARKAKEWA AKWAI:
A – GINE-GINE DA ABIN DA YAKE JIKIN GINI DIN
B – NAJASAR DA TA TABA TUFAFI
C – NAJASAR DA AKA TAKA DA KAFA A LOKACIN TAFIYA
A – GINE-GINE DA ABIN DA YAKE JIKIN GINI DIN
B – NAJASAR DA TA TABA TUFAFI
C – NAJASAR DA AKA TAKA DA KAFA A LOKACIN TAFIYA
17 – IDAN JININ JIKIN
MUTUM YA ZAMA JININ WATA DABBA WACCE BATA DA JINI MAI GUDANA (KAMAR SAURO);
WANNAN JININ NA JIKIN SAURO DIN HUKUNCINSA SHI NE: …
A – NAJASA NE
B- BA NAJASA BA NE KUMA BA DAHIRI BA NE
C – BA NAJASA BA NE (DAHIRI NE)
A – NAJASA NE
B- BA NAJASA BA NE KUMA BA DAHIRI BA NE
C – BA NAJASA BA NE (DAHIRI NE)
18 – DAGA
CIKIN HUKUNCIN SHIGA BANDAKI: …
A – HARAMUN NE A KALLI ALKIBLA KO A BATA BAYA
B – MAKARUHI NE A KALLI ALKIBLA KO A BATA BAYA
C – BA LAIFI KO A KALLI ALKIBLA KO A BATA BAYA
19 – ABUBUWAN
DA AKE CEWA NAJASA GUDA: …
A – GUDA GOMA SHA BIYAR NE
B – GUDA GOMA NE
C – GUDA GOMA SHA BIYU NE
20 – DAGA CIKIN
SHARUDDAN YANKAN DABBA: …
A – WANDA ZAI YI YANKAN YA KASANCE MUSULMI NE
B – A SHAFA JIKIN DABBAR KAFIN A YANKATA
C – A BA DABBAR RUWA TA SHA KAFIN A YANKATA
A – WANDA ZAI YI YANKAN YA KASANCE MUSULMI NE
B – A SHAFA JIKIN DABBAR KAFIN A YANKATA
C – A BA DABBAR RUWA TA SHA KAFIN A YANKATA
ABUBUWAN DA AKE
BUKATA BAYAN GAMA JARABAWA:
1 - SHAWARWARI AKAN
KARATUN, IDAN A KWAI:
2 - KO ANA BUKATAR A
SAMAR DA KARATU WANDA AKE YI IDO NA GANIN IDO (WANDA BA ONLINE BA)?
IDAN ANA BUKATAR HAKAN A FADI DALILI, IDAN KUMA BA'A BUKATA SHI MA A FADI DALILI
GA INDA ZA'A RUBUTA AMSA NAN A KASA
Previous Question
Next Question
IDAN KUNA DA WADANSU SHAWARWARI KO KARIN BAYANI ZAKU IYA TURO MANA SU TA WHATSAPP A WADANNAN LAMBOBIN:
Exam Test Quiz Exams Tests Quizzes اختبار امتحان اختبارات امتحانات كويز كويزات
IDAN KUNA DA WADANSU SHAWARWARI KO KARIN BAYANI ZAKU IYA TURO MANA SU TA WHATSAPP A WADANNAN LAMBOBIN:
+989332164811
+989130826380
+989338549370
Exam Test Quiz Exams Tests Quizzes اختبار امتحان اختبارات امتحانات كويز كويزات